LabaraiCikin jama’ar jihar Ondo ya duri ruwa yayin da...

Cikin jama’ar jihar Ondo ya duri ruwa yayin da Fulani da yawa suka shiga jihar

-

Jama’ar Jihar Ondo dake yankun Okitipupa sun razana bayan da Fulani da yawa suka shiga yankin nasu.

Sun bayyana cewa sun ga Fulani akalla 45 a yankun nasu.

Rahoton ya bayyana cewa a ranar Alhamis ne da dare misalin karfe 9 aka sauke Fulanin a yankin ba tare da sanin dalilin yin hakan ba, shuwagabannin yankin dai sun garzaya wajan hukumar Amotekun suka sanar da ita…….Continue Reading>>>> | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you