LabaraiCikina ya zube yayin da ‘yan Bindiga ke tsare...

Cikina ya zube yayin da ‘yan Bindiga ke tsare damu>>Daya daga cikin daliban Kaduna da suka tsira

-

Daya daga cikin daliban kwalejin Forestry dake Kaduna da suka tsira daga hannun ‘yan Bindiga ta bayyana cewa, cikinta ya zube a yayin da suke hannun ‘yan Bindigar.

Fatima Ibrahim Shamaki ya bayyana cewa tana dauke da ciki wata 2 yayin da ‘yan Bindiga suka sace ta tare da sauran dalibai ranar 11 ga watan Maris….. DAAD Helmut Schmidt Scholarship Program in Germany 2022

Tace ‘yan bindigar basu san tana dauke da ciki ba, tace ta boue cikinnata ne dan gudun kada su cutar da ita, saboda sun rika tambayar wake da ciki a cikinsu amma ta ki bayyana kanta……. Apply for Office Management Assistant at the U.S. Consulate Abuja Nigeria, Salary $34,021 USD.

Hakanan mahaifin Fatima ya rasu yayin da take a hannu ‘yan Bindinga,  ta bayyana cewa sau 3 tana suma saboda wahala a hannun ‘yan Bindigar, kamar yanda Daily try ta ruwaito

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you