Coronavirus/COVID-19 Coronavirus/COVID-19 ta kashe karin mutane 2 a Najeriya

Coronavirus/COVID-19 ta kashe karin mutane 2 a Najeriya

-

Annobar cutar Coronavirus/COVID-19 ta kashe karin mutane 2 a Najeriya, kamar yanda bayanan da hukumar kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta fitar jiya, Alhamis Suka Bayyana.

 

Wanda suka mutu din daya ya fito daga Kaduna ne daya kuma ya fito daga jihar Ondo.

Advert

A yanzu Jimullar wanda cutar ta kashe a Najeriya sune 1165.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you