Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Covid-19 NCDC COVID-19: An samu karin sabbin mutum 145 A Najeriya

COVID-19: An samu karin sabbin mutum 145 A Najeriya

-

Hukumar dakile ya duwar cututtuka a Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 145 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.

A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 67,557 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.

Baya ga haka an sallami mutum 63,282 a kasar baki daya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you