kiwon lafiya COVID-19: An samu karin sabbin mutum 246 A Najeriya 

COVID-19: An samu karin sabbin mutum 246 A Najeriya 

-

Hukumar dakile ya duwar cututtuka a Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 146 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.

A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 66,228 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.

Baya ga haka an sallami mutum 61,884 a kasar baki daya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you