Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 1444 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 110,387 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
1444 new cases of #COVID19Nigeria;
Lagos-901
Plateau-136
Kaduna-57
FCT-54
Ebonyi-53
Akwa Ibom-52
Nasarawa-32
Osun-29
Ogun-28
Imo-16
Oyo-16
Edo-15
Kano-14
Rivers-10
Ekiti-7
Borno-6
Abia-5
Benue-4
Yobe-4
Kebbi-3
Anambra-2110,387 confirmed
89,317 discharged
1,435 deaths pic.twitter.com/ZGkyb3bJC5— NCDC (@NCDCgov) January 17, 2021
Baya ga haka an sallami mutum 89,315 a kasar baki daya.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (Covid-19: An samu sabbin mutum 1444 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya) firstly published at hutudole.com on 2021-01-17 23:28:41
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com