Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Hukumar dakile ya duwar cututtuka a Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 356 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 79,789 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
999 new cases of #COVID19Nigeria;
FCT-416
Lagos-324
Kaduna-68
Plateau-42
Kwara-32
Kano-24
Gombe-14
Sokoto-12
Yobe-12
Akwa Ibom-11
Bayelsa-10
Rivers-7
Bauchi-7
Ogun-6
Oyo-5
Edo-4
Taraba-4
Jigawa-179,789 confirmed
68,879 discharged
1,231 deaths pic.twitter.com/QguEe6Sqq1— NCDC (@NCDCgov) December 22, 2020
Baya ga haka an sallami mutum 68,879 a kasar baki daya.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (Covid-19: Sabbin Mutum 999 sun harbu da cuta mai sarke Numfashi (Coronavirus)) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 23:11:52
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com