LabaraiDa Akwai Yiwuwar sojojin Amurka Su Dira Najeriya Domin...

Da Akwai Yiwuwar sojojin Amurka Su Dira Najeriya Domin Yaki da ‘Yan Ta’adda

-

Shugaba Buhari ya bukaci taimakon Amurka wurin yaki da ayyukan ta’addanci don dakile bazuwarsu a Najeriya da sauran kasashen Afirka.

Buhari ya mika kokon baran ne a yayin tattaunawarsa da Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Anthony Blinken, ta bidiyo a ranar Talata.

“Taimakon manyan kawaye irin Amurka muhimmi ne, duba da yadda illar rashin tsaron za ta shafi kasashen (yankin); shi ya sa hadin kan ke da muhimmanci wajen shawo kan matsalar,” inji shi.

Ya ce, “Matsalar tsaron Najeriya babbar abar damuwa ce a gare mu, ganin yadda tasirinta ya karu saboda sarkakiyar sha’anin tsaro a yankin Sahel da Yammacin…….Continue Reading>>> | Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you