Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Breaking News Da Dumi Dumi ASSU ta janye yajin Aiki Bayan...

Da Dumi Dumi ASSU ta janye yajin Aiki Bayan kwashe wattanni Tara. – Jaridar Mikiya

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) a ranar Laraba sun dakatar da yajin aikin da suke yi, wanda hakan ya kawo karshen duk wani yajin Aikin Makarantu da aka fara tun Maris na 2020.

Shugaban kungiyar ASUU na kasa, Biodun Ogunyemi ne ya bayyana hakan a lokacin da yake ganawa da kungiyar a Abuja, inda ya bayyana cewa ci gaban ya biyo bayan tuntubar da ta yi da Majalisar Zartarwa ta Kasa (NEC).

Cikakken bayani daga baya

Read more at SOURCE: This post (Da Dumi Dumi ASSU ta janye yajin Aiki Bayan kwashe wattanni Tara. – Jaridar Mikiya) firstly published at jaridarmikiya.com.ng on 2020-12-23 08:57:45

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Ozil ya hallaci wasa na farko a sabuwar kungiyar shi ta Fernerbahce

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Ozil ya hallaci wasa na farko a sabuwar kungiyar shi ta Fernerbahce