Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Wasu Yan bindiga sun kai hari a garin Minjibir da ke Kano inda suka sace attajiri kuma suka kona motar ‘yansanda.
Rahotanni sun ce yan bindigar sun shiga garin ne da karfe 2 na dare, bayan sun shiga garin ne suka fara harbi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa yayin da yan sanda suka ji sai suka maida martani a ka fara bata kashi, inda suka kona motar ‘Yansnda kuma suka sace wani attajiri Alhaji Abdullahi Kalos.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (Da dumi duminsa: Yan bindiga sunkai hari garin Minjibir dake Kano sun sace Attajiri) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 10:50:50
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com