LabaraiDa Duminsa: Bana barci da kyau da daren saboda...

Da Duminsa: Bana barci da kyau da daren saboda matsalolin Najeriya>>Sheik Pantami

-

Ministan Sadarwa, Dokta Isa Ali Ibrahim Pantami, ya ce yana kwance ba ya samin barci da dare saboda halin da kasar ke ciki.

Ministan ya bayyana hakan ne a jiya yayin gabatar da Tafsirinsa na Ramadan a masallacin Al-noor da ke Wuse II a Abuja.

Ya ce a halin yanzu kasar na fuskantar matsaloli daban-daban a bangarorin rashin tsaro, tattalin arziki, da zamantakewar al’umma, Pantami ya bayyana cewa matsalolin da kasar ke fuskanta saboda dabi’ar rashin adalci da wasu mutane ke yi tsakanin…...Continue Reading>>>> or Free Universities to Study in the World

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you