LabaraiDa Duminsa: Boko Haram sun sake kaiwa Wani gari...

Da Duminsa: Boko Haram sun sake kaiwa Wani gari hari a jihar Yobe

-

Mazauna garin Kanamma dake karamar Hukumar Yunusari ta Jihar Yobe yanzu haka suna gudu a daji dan neman tsira daga harin da Boko Haram ta kaddamar a garin.

Hakan na zuwane kasa da awanni 24bayan da aka samu Rahoton cewa, Shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau ya nasa sabon Kwamanda.

Garin na da nisan Kilometres  200 daga Birnin Damaturu kuma shine tushen Kungiyar Boko Haram a jihar……...Continue Reading>>> | Free Universities to Study in the World

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you