Labarai Da duminsa: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Umahi...

Da duminsa: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Umahi da ya koma APC a fadarshi

-

Advertisements
Advertisements

A daren yau ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi da ya koma APC daga PDP.

 

Gwamna Mai Mala Buni, Abubakar Badaru, da sauransu ne sukawa Gwamna Umahi Rakiya fadar shugaban kasar.

Tonight at the State House: President @MBuhari hosted Governor Dave Umahi of Ebonyi State, and other @OfficialAPCNg Governors. #AsoVillaToday

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you