Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

kano Da duminsa: Tsohon kwamishinan Ilimi na jihar Kano ya...

Da duminsa: Tsohon kwamishinan Ilimi na jihar Kano ya Rasu

-

SPONSORED LINK

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Allah yayiwa tsohon Kwamishinan ilmi na tsohuwar jihar Kano da Jigawa rasuwa, Alhaji Abdulhamid Hassan.

 

Za’ayi jana’izar yau Talata, da misalin karfe 4 na yamma a gidansa dake Unguwar NNDC.

 

Daga cikin ‘ya’yan da ya bari akwai Alhaji Hassan Abdulhamid Hassan, shugaban hukumar kare hakkin mai saye ta kasa ofishinta dake nan Kano.

 

muna Addu’ar Allah yayi masa rahma yasa aljanna makoma!

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

CHECK OUT
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

Read more at SOURCE: This post (Da duminsa: Tsohon kwamishinan Ilimi na jihar Kano ya Rasu) firstly published at hutudole.com on 2021-01-26 14:10:08

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Former Chief Judge Kafarati died of cardiac arrest – Court

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Ku fara kama Sheikh Gumi, Shekau da yan bindinga kafin ku zo wurina – Sunday Igboho ya fada wa Gwamnatin Tarayya