Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Da Duminsa: Wani dan majalisar tarayyar Najeriya ya rasu

Published

on

Dan Majalisar Wakilai me wakilatar Lere, Sulaiman Aliyu ya rasu.

 

Ya rasu ne da safiyar Ranar Talata a Asibitin Barau Dikko dake Kaduna.

 

Za’a yi jana’izarsa da misalin karfe 3 idan Allah ya kaimu. Rasuwar sa na zuwane kwanai kadan bayan da abokin aikinsa, Haruna Maitala ya rasu.

Da Duminsa: Wani dan majalisar tarayyar Najeriya ya rasu

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Da Duminsa: Wani dan majalisar tarayyar Najeriya ya rasu) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-06 13:39:53

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.