EFCC Da Duminsa: Yanzu haka Shugaba Buhari na karbar Rahoton...

Da Duminsa: Yanzu haka Shugaba Buhari na karbar Rahoton Binciken da akawa Magu

-

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a yanzu haka yana karbar Rahoto akan binciken da akawa dakataccen mukaddashin shugaban hukumar EFCC,  Ibrahim Magu.

 

Shugaban na karbar wannan Rahoto ne a fadarsa daga kwamitin Mai shari’a Ayo Salami. Shafin fadar shugaban kasa, Presidency Nigeria ne ya bayyana haka.

NOW: President @MBuhari receiving the report of the Judicial Commission of Inquiry on the Investigation of Mr. Ibrahim Magu, the Acting Chairman, @officialEFCC. Justice Ayo Salami, Chair of the Judicial Commission, presenting the Report. #AsoVillaToday

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you