LabaraiDa Duminsa:Boko Haram na shirin Kai hari Abuja, An...

Da Duminsa:Boko Haram na shirin Kai hari Abuja, An baiwa ‘yansanda Umarnin shirin ko ta kwana

-

Shugaban ‘yansansan Najeriya,  IGP Usman Baba, ya bayyana cewa, Boko Haram na shirin kai hari a Abuja da Jos.

Dan haka yace Kwamishinonin ‘yansandan garuruwan su kasance cikin shirin ko ta kwana, saboda Boko Haram din sun yi shiri na musamman…..Continue Reading>> | Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you