Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Kungiyar Boko Haram bangaren JAS ta saki sabon Bidiyo inda take nuna makamai da wasu kwararrun mahar ba da take dasu.
Bidiyon na minti 10 kacal an sakeshi ne ranar Lahadin data gabata, kamar yanda HumAngle ta bayyana. An yi magana da harsunan Hausa, Faransa da Ingilishi a cikin Bidiyon da kuma nuna wasu kwamandojin kungiyar da Mayaka fuskokinsu a Rufe.
Hakanan an nuna Mayan kungiyar na Atisayen koyon yaki a cikin Bidiyon.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (Da Duminsa:Boko Haram ta saki Sabon Bidiyo inda ta nuna tulin makamai da kwararrun Maharba) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 09:02:30
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com