LabaraiDa Duminsa:Mun saka lokacin tsige Buhari idan ….>>Dan majalisa...

Da Duminsa:Mun saka lokacin tsige Buhari idan ….>>Dan majalisa ya bayyana

-

Dan majalisar Wajilai daga jihar Filato, Dachung Bagos ya bayyana cewa, idan matsalar tsaro ta ci gaba da kazanta a Watan Mayu to zasu tsige Shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Ya bayyana cewa yanzu haka majalisar ta kafa wani Kwamiti na mutane 40 da zai yi duba kan matsalar ta tsaro da ta ki ci ta ki cinyewa.

Saidai yace tsige Shugaban kasar shine mataki na....Continue Reading>>> | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you