LabaraiDa Duminsa:Nigerian Immigration sun sanar da ranar da zasu...

Da Duminsa:Nigerian Immigration sun sanar da ranar da zasu ci gaba da daukar sabbin ma’aikata

-

Hukumar kula da shigi da Fici ta Nigeria, watau,Nigerian Immigration sun sanar da ci gaba da daukar maaikata. …..Apply for Office Management Assistant at the U.S. Consulate Abuja Nigeria, Salary $34,021 USD.

Kakakin hukumar, A’isha Ahmad Rufai ta bayyana haka inda tace an fitar da mutane 6,105 daga cikin 45,323 da suka rubuta jarabawar wanda za’a tantance lafiyarsu kamin su fara aiki.

Ta baiwa wanda suka nemi aikin shawarar cewa su duba shafin hukumar dan ganin yanda zasu ci gaba da tantancewar…….Apply for Office Management Assistant at the U.S. Consulate Abuja Nigeria, Salary $34,021 USD.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you