Breaking NewsDa Duminsa:Sojoji sun dakile Yunkurin ‘yan Bindiga na kutsawa...

Da Duminsa:Sojoji sun dakile Yunkurin ‘yan Bindiga na kutsawa Barikinsu a Kaduna

-

Sojojin sama a Kaduna sun dakile Yunkurin ‘yan Bindiga na kutsawa cikin barikinsu a Kaduna.

Wata majiyar soji ta bayyanawa FIJ haka inda tace harin ya farune da misalin karfe 6 na safiyar yau, Asabar.

Babu dai tabbacin ko an rasa rai a harin amma an ji harbe-harben bindiga. Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da rahotanni suka bayyana cewa, ‘yan Bindigar sun shiga Jaji sun kwashi Shanu….Read#More>>•

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you