VideosDadin Kowa Sabon salo Episode 102 - Daga Arewa24...

Dadin Kowa Sabon salo Episode 102 – Daga Arewa24 TV

-

Hannatu na kan gwiwa, nakuda ta zo da gardama, asibiti na bukatar kudi, Kamaye ba kudi babu dalilinsu, abin da ya rage a yanzu shine wata ‘yar tunkiyar Adama da take kiwo ita za’a sayar, kuma ko da an sayar din kudin ba zasu isa ba.
Wannan ita ta sanya Kamaye ya bazama neman kudin da zasu kai Hannatu asibiti ko ta halin Kaka, to sai daikuma a inda yake tsammanin zai samu kudin ba ta nan ya samu ba, haka nan samun kudin bai hana wankin hula ya kai su dare ba.

Asha kallo Lafiya.


WATCH NOW°

                  
Published on Apr 20, 2019

Domin samun damar kallon cigaban shirin dadin kowa na mãkon da ya wuce sai ku kasance damu a koda yaushe.

Duba wannan :

SOURCE : Arewa24.com.ng

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you