Abinci Dalilin da yasa farashin kayan abinci ke tashi sosai>>Gwamnati

Dalilin da yasa farashin kayan abinci ke tashi sosai>>Gwamnati

-

Taron Majalisar Tattalin Arzikin Kasa (NEC) wanda Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ya jagoranta, a ranar Alhamis, ya yi nazari kan yanayin farashin kayan abinci kuma ya kammala cewa farashin na tashi saboda COVID-19, da #EndSARS da ‘yan fashi a sassan kasar.

 

Yace ya lura da wasu dalilai da suka hada da rikicin manoma da makiyaya da karin kudin sufuri.

Wannan ya biyo bayan gabatarwar da babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkar noma, Dakta Andrew Kwasari ya gabatar wa NEC.

Advert

 

Don haka majalisar ta jaddada bukatar daukar matakan gyara cikin gaggawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you