Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Dangote na sayar da Siminti Akan Naira 1,150 a kasar Zambia, yayin da a Najeriya Najeriya yake sayar dashi sama da Naira Dubu 3

Published

on

Wani Rahoto da Zambia Reports ta ruwaito ya bayyana cewa, Dangote na sayar da jakar Sumunti akan kudin kasar, watau Kwatcha 55 zuwa 100.

 

Wannan yayi daidai da kwatankwacin Naira 1,150 zuwa 2,000  Najeriya kuwa ana sayar da Sumunti sama da Naira dubu 3.

 

Rahoton yace an hukunta kamfanoni da dama a kasar saboda kara farashi sama da wanda Gwamnati ta amince dashi amma Dangoten ya tsira.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Dangote na sayar da Siminti Akan Naira 1,150 a kasar Zambia, yayin da a Najeriya Najeriya yake sayar dashi sama da Naira Dubu 3) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-06 19:47:46

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.