Connect with us
Ramadan KAREEM

Aliko Dangote

Dangote ne babbar matsalar Najeriya>>Nnamdi Kanu

Published

on

Shugaban haramtacciyar kungiyar dake son kafa kasar Biafra, IPOB, watau Nnamdi Kanu ya caccaki Attajirin Africa, Aliko Dangote kan sayarwa ‘yan Najeriya Siminti da Tsada.

 

Ya bayyana cewa a kasashen Africa Dangote na sayar da Siminti a Farashi me Arha yayin da a Najeriya kuma ake sayar dashi a kusan ninkin farashin sauran kasashen.

 

A sakon da ya fitar ta shafinsa na Twitter, Kanu ya bayyana cewa a kasar Zambia, Dangote na sayar da Siminti akan Naira 1, 150 yayin da a Najeriya yake sayar dashi akan Naira 3000 zuwa 5000.

 

Ya kara da cewa, Dangote ne babbar Mataalar Najeriya.

 

The tweet reads: “In Zambia, Dangote sells cement for 55 Kwatcha (1150 Naira). But here in Nigeria, the same cement is going for 3,000 to 5,000 Naira.

 

“Dangote is the biggest problem in Nigeria(#Zoo)
#EndNigeria #EndNigeriaNow #EndNigeriaNowToSaveLives”.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Dangote ne babbar matsalar Najeriya>>Nnamdi Kanu) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 13:23:40

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.