Connect with us
Ramadan KAREEM

Kasuwanci

Dangote ya kara Kudancewa har yanzu shine ya fi kowa kudi a Africa

Published

on

Attajirin dan kasuwa, Aliko Dangote ya kara kudancewa. Jaridar dake wallafa labaran masu kudi ta Forbes ce ta tabbatar da hakan a wata sanarwa data fitar.

 

Tace a yanzu Dangote na da Dala Biliyan 11.5 yayin da a shekarar 2020 yake da Dala Biliyan 8.3.

 

Har yanzu dai, Dangote bai dawo da kudinsa na shekarar 2018 ba inda ya samu Dala Biliyan 14.1.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Dangote ya kara Kudancewa har yanzu shine ya fi kowa kudi a Africa) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-06 12:12:10

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.