Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

wakokin hausa Dauko Wakar Khairat Abdullahi -Idan Da Rai

Dauko Wakar Khairat Abdullahi -Idan Da Rai

-

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Hairat Abdullahi mai suna ” Idan Da Rai ” to idan da rai asha kallo to ita kuma me tazo dashi a cikin wannan wakar tata domin nishadantar daku masoya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Idan da rai

– Idan da rai da rabonka duniya tabbas mai hakuri wata rana zai dacewa

– Kuruciyar nema ta kai ga angirma fitar rabo

– Kamar misalin haddari wata ruwan sam da zai zubo

– Shi arziqi samunsa alkairee ga dukkani bawa rabi yasakawa

1. Idan Da Rai:-
DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP
 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you