LabaraiDole in gayawa Shugaba Buhari gaskiya, Sai an nemi...

Dole in gayawa Shugaba Buhari gaskiya, Sai an nemi dauki kafin a gama da Boko Haram | Gwamna Zulum

-

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa, Dolene sai a dauki matakin neman dauki daga waje kamin a iya kawo karshen Boko Haram.

Ya bayyana hakane ga manema labarai a fadar Shugaban kasa, baya ganawar da suka yi.

Zulum yace, dolene ya je ya gayawa shugaban kasar halin da ake ciki a Arewa maso gabas….. Continue Reading>>> | Survival Fund: Federal government to Begin More Payments This Week. (Check List)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you