AbduljabarSaurari Wayar Abduljabar kabara Da Dr Abdallah G/Kaya Akan...

Saurari Wayar Abduljabar kabara Da Dr Abdallah G/Kaya Akan Muƙabala

-

A cikin wannan wayar tarho zaku sha dariya sosai domin Kunsan sheikh Abdallah bashi da dama ga duk wanda bai martaba fiyayyen halitta da kuma sahabbansa..

A facebook nayi karo da wani inda abun yayi bashi dariya akan wayar ga abinda ya wallafa.

“Wayar ta Mal. Abduljabbar Kabara ya yi wa Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya ta ba ni dariya, musamman ma daga ƙarshen. Abduljabbar ya tambaye shi lambar Sheikh Qaribullah Nasiru Kabara. Dr Abdallah yace itama ba ka da ita? Haba Malam, kada ka zo mana da wasa. Wai zai nemi lambar da wani wurin ku  saurarai audion anan Continue Reading>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you