KannywoodDuba Zafaffan Hotunan Momee Gombe Na Murna Zagayowar ranar...

Duba Zafaffan Hotunan Momee Gombe Na Murna Zagayowar ranar Haihuwarta.

-

A yau ne ranar talata shahararriyar jarumar nan wanda tayi tashe wajen hawan wakokin nanaye na yan Kannywood na arewa wanda tayi fice wajen wakar jarumar mata.

A yau ne take murna Zagayowar ranar Haihuwarta a turance shine ake kira birthday wanda ta fitar da sababbin hotuna wanda sunka samu aiki daga kamfanin daukar hoto mai suna noblezone Duba hotunan anan Continue Reading>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you