Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Duk da cece-kucen da aka yi, Gwamnatin taraya ta bayar da kwagilar gyaran matatar Man fetur ta fatakwal akan Dala Biliyan 1.5

Published

on

Kamfanin Mai na kasa, NNPC ya bayar da kwangilar gyran matatar man fetur ta fatakwal akan Dala Biliya 1.5.

 

Kamfanin Maire Technimont SPA ne ya samu kwangilar. An saka hannu a takardun kwangilar ranar Talata a Abuja tsakanin wakilan kowanw bangare.

 

Da yake magana a wajan, Shugaban NNPC, Mele Kolo Kyari yace hakan zai taimaka wajan samar da ayyuka yi.

 

“We dragged in several stakeholders like Ministry of Finance, ICRC, NEITI, labour unions, foreign technical partners and others. If we had anything to hide, we won’t do this. This is a great history for us. We are aware of the misgivings around cost, political compromises, etc. Those critics, if they were in charge, will hike cost and earn money they did not work for from the rehabilitation project.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Duk da cece-kucen da aka yi, Gwamnatin taraya ta bayar da kwagilar gyaran matatar Man fetur ta fatakwal akan Dala Biliyan 1.5) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 07:02:47

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.