kasar Ingila Duk da karayar tattalin arziki: Najeriya ce kan gaba...

Duk da karayar tattalin arziki: Najeriya ce kan gaba wajan habakar tattalin arziki a Africa>>Kasar Ingila

-

Kasar Ingila ta bayyana cewa duk da matsalar karayar tattalina arziki da ta samu Najeriya, ama tattalin arzikin nata ne kan gaba wajan habaka a Nahiyar Africa.

 

Hakan ya bayyana ne daga bakin wakiliyar kasar Ingilar akan kasuwanci, Helen Granta a yayin wani taron da hukumar dake kula da ‘yan Najeriya dake kasar waje,NIDCOM ta shirya.

 

Helen tace kawancen Kasuwanci tsakanin Najeriya da kasar Ingila zai taimakawa kasashen biyu sosai wajan amfanar juna.

 

Kamfanin dillancin Labaran Najeriya,NAN ya ruwaito Helen na cewa, karfafa kawancen kasuwancin zai kara dankon zumunta sosai tsakani kasashen 2.

Advert

The United Kingdom Trade Envoy to Nigeria, Helen Grant, on Saturday said that Nigeria was the fastest growing economy in Africa.

Ms Grant said this at the two-day Nigerian Diaspora Investment Summit (NDIS) organised by Nigerian in Diaspora Commission (NiDCOM), in collaboration with Nigeria Diaspora Summit Initiative (NDSI).

The activity, which is the third edition, began on November 20 and will end on Saturday.

It has the theme: “Post-COVID-19 Economic Resurgence: Targeting Diaspora Investment”.

A News Agency of Nigeria (NAN) correspondent covering the activity quotes Ms Grant as saying that it will strengthen UK, Nigeria relations.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you