Labarai End SARS: CNN ta yiwa Duniya karya game da...

End SARS: CNN ta yiwa Duniya karya game da Najeriya>>hadimar Buhari, Onochie

-

Lauretta Onochie, mataimakiya ta musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan kafofin sada zumunta, ta soki gidan talabijin na CNN kan rahoton binciken da ya gudanar kan harbin Lekki, Legas.

 

A ranar Alhamis, hadimar ta bayyana cewa CNN ta yi wa kasashen duniya karya, ta kara da cewa Najeriya ba za ta ji tsoro ba.

 

“Ban ji haushi ba cewa CNN ta yi wa Duniya karya game da al’umman Najeriya. Ina cikin damuwa da suke tunanin har za mu haɗiye ƙaryarsu. Ba za a tursasa mu mu yarda da karya ba! ”, Ta wallafa a shafinta na Twitter.

“I’m not upset that CNN lied to the world about my nation, Nigeria. I’m upset that they think we are so stupid that we will swallow their lies. We won’t be bullied into believing a lie!”, she tweeted.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you