LabaraiFadar Sarkin Kano Ta Fitar Da Sanarwa Gobe Litinin...

Fadar Sarkin Kano Ta Fitar Da Sanarwa Gobe Litinin Za’a yi Jana’izar Mai Babban Ɗaki

-

Fadar mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ta ce, za a yi jana’izar marigayiya Mai Babban Ɗaki a gobe Litinin 26 ga watan Afrilun da muke ciki.

Wannan na cikin wata sanarwa da Madakin Kano Alhaji Yusuf Ibrahim Chigari ya fitar a ranar Lahadi.

Sanarwar ta ce, ana tsammanin isowar mamaciyar filin jirgin saman
…. Continue Reading>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you