LabaraiFargabar hare-haren IPOB sun tursasa Gwamnan Imo tserewa zuwa...

Fargabar hare-haren IPOB sun tursasa Gwamnan Imo tserewa zuwa Abuja

-

Rahotanni daga jihar Imo na cewa Gwamnan jihar, Hope Uzodinma ya tsere zuwa Abuja inda aka jima ba’a ganshi ba a jihar.

Hakan na zuwane bayan da aka kashe mataimakin Shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra, Watau Inokso.

Hakanan Rahoton wanda NewTelegraphng ta ruwaito ya bayyana cewa da yawa daga cikin jami’an gwamnati a jihar ko dai sun bar jihar ko kuma sun dauke iyalansu. Hakana  an rufe kunna jiniya…….Continue Reading>>>>> | List of Free Universities to Study in the World

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you