FIFA FIFA ta dakatar da shugaban ƙwallo na Haiti har...

FIFA ta dakatar da shugaban ƙwallo na Haiti har abada bayan bincike ya gano yana lalata da yara kanana:

-

Advertisements

FIFA ta dakatar da shugaban hukumar kwallon kafa ta Haiti Yves Jean-Bart har na tsawon rayuwarsa tare da cin sa tarar sama da dala miliyan a ranar Juma’a.

Jean-Bart mai shekaru 73 FIFA ta same shi da laifin cin zarafin mukaminsa da kuma yin lalata da cin zarafin ‘yan wasa mata daban-daban, ciki har da kananan yara, kwamitin da’a mai zaman kansa na hukumar kwallon kafa ta duniya ya yanke hukunci.

Advert

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you