Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Ganduje ya ga Sarki Sanusi ya fishi komai, shine...

Ganduje ya ga Sarki Sanusi ya fishi komai, shine kishi yasa ya saukeshi daga Sarauta>>Kwankwaso

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa kwankwaso ya bayyana ainahin dalilin da yasa Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya sauke Sarki, Muhammad Sanusi II daga Sarauta.

 

Yace Ganduje ya sauke Sanusi daga Sarautane kawai saboda yana ganin cewa sanunsin ya fishi. Yace yana sane a duk sanda Ganduje ke tare da Sarki Sanusi baya samun nutsuwa sannan kuma ya na da wata kiyayya da yakewa masarautar Kano shiyasa ya Sauke Sarki Sanusi.

 

A wata sanarwa da ya fitar ta bakin kakakinsa, Muhammad Inuwa Ali, Kwankwaso yace kuma suna sane da cewa, Ganduje ya dukufa wajan ganin ya rusa duk wani aiki da Kwankwaso yayi, shine haushi ya sauka akan sarki Sanusi.

Ganduje ya ga Sarki Sanusi ya fishi komai, shine kishi yasa ya saukeshi daga Sarauta>>Kwankwaso

Kwankwaso said; “We know that Ganduje always feels diminished and inferior in the presence of the Emir, and we know that Gov Ganduje harbours a pathological hatred for the Kano Traditional Institution, that was why he had to dethrone him.

 

“We also know that Ganduje was madly obsessed with reversing everything that Sen. Kwankwaso did in the state. And we are aware, for these reasons, Gov. Ganduje was set, ab initio, to destroy the Kano Emirate. And Emir Sanusi II was marked to be the first victim.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Ganduje ya ga Sarki Sanusi ya fishi komai, shine kishi yasa ya saukeshi daga Sarauta>>Kwankwaso) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 09:32:25

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you