dramaGidan Badamasi - Episode Seven (8) Latest Hausa Series...

Gidan Badamasi – Episode Seven (8) Latest Hausa Series 2019

-

Gidan Badamasi – Episode Seven (8) Latest Hausa Series 2019

Cigaban shirin Gidan badamasi kashi na Bakwai 8

Gidan Badamasi sabon wasan kwaikwayon (film) din barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin ‘ya’ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji mai suna Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Mai shekaru 70 yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi ‘ya’ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A cikin wasan kwaikwayon an fara Kai ruwa rana ne a lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cikawa ‘ya’yansa alkawarin kudin da ya yi musu. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammu/kwadayayyun ‘ya’yansa.

Gidan Badamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da ilmantarwa, fadakarwa da nishadantarwa ta hanyar amfani da gwanayen kuma zakakuran ‘yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai saka idanu yana jiran ganin abin da zai wakana a nan gaba.

Gidan Badamasi. Sabon shirin zai dinga zuwa muku duk ranar Alhamis (Thursday) da misalin karfe 8:00 na dare, sannan a maimaita shirin ranar Lahadi (Sunday) 9:00 na safe a tashar #arewa24channel.

Shirin: Nazir Adam Salih
Daukar hoto: Nelcon Nel

Labari  : Falalu a dorayi
Tsarawa : Nazir adam salih

Bada Umarni

 • Falalu a dorayi
 • Nasir ali koki
 • Muhammadmisardauna

Yan Wasa

 • Gidan badamasi
 • Nura dan dolo
 • Magajiibrahimmijinyawa
 • Adizatou
 • Sulaiman_bosho
 • Tijjani_asase
 • Mustapha_nabraska
 • Ummah shehu
 • Hauwa waraka
 • Hawwa ayawa
 • Horo dan mama
 • Aminu mirror
 • Ibrahim yala
 • Sani dan gwari
 • Dorayi films
Source : Dorayi films

Gidan Badamasi Arewa24 Sabon shiri.


DOWNLOAD GIDAN BADAMASI  (8) NOW🔗


WATCH GIDAN BADAMASI NOW⤵⤵⤵⤵


DUBA WANNAN :  Gidan Badamasi – Episode Five (7) Latest Hausa Series 2019🔗

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you