LabaraiGobara ta yi sanadiyar mutuwar majinyata 80 a asibitin...

Gobara ta yi sanadiyar mutuwar majinyata 80 a asibitin masu fama da cutar corona

-

Akalla mutane 80 ne suka rasa rayuansu yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon gobarar da ta tashi a wani asibitin masu fama da cutar covid-19 a kasar Iraki.

Kamar yadda FREEDOMRADIO na ruwaito, rahotanni sun ce da dama daga cikin wadanda suka mutun suna karbar magani ne a asibitin na….. Continue Reding>>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you