Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Goodluck Jonathan Goodluck Jonathan yayi bayanin abinda ya kaishi ganawa da...

Goodluck Jonathan yayi bayanin abinda ya kaishi ganawa da shugaba Buhari

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana dalilin da yasa ya gana da shugaban kasa, Muhammadu Buhari da yammacin jiya, Talata.

 

Yace ya yiwa shugaban kasar Jawabi ne kan halin da ake ciki a kasar Gambia.

 

Shugaba Jonathan ya bayyana cewa wannan mataki ne na farko na sasanci da shiga tsakani kuma nan da watan Janairu zai sake komawa kasar.

Goodluck Jonathan yayi bayanin abinda ya kaishi ganawa da shugaba Buhari

Shugaban kasar Gambia, Adama Barrow na fuskantar matsin lamba daga ‘yan Adawa akan ya mutunta alkawarin da yayi na cewa Zango 1 kawai zai yi na mulkinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Goodluck Jonathan yayi bayanin abinda ya kaishi ganawa da shugaba Buhari) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 06:50:33

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you