APC Gwamna Bello: Akwai Sauran gwamnonin adawa 9 da za...

Gwamna Bello: Akwai Sauran gwamnonin adawa 9 da za su koma APC

-

Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya yi ikirarin cewa wasu Gwamnoni tara masu adawa za su tsallako zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

 

Bello ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis, yayin da ake zantawa da shi a wani shiri mai take “Siyasa a Yau” na Channels Television.

 

A cewarsa, ya yi hasashen gwamnoni 10 za su shiga jam’iyya mai mulki kuma Gwamnan jihar Ebonyi shi ne na farko a cikinsu.

 

Advert

Yace akwai gwamnoni 10 daga jam’iyyun adawa da za su koma APC.

 

Ya kara dace wa munga daya ya dawo, wanda daidai yake da goma; Ya shiga cikin mu. Saura 9, “inji Bello.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you