Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

kaduna Gwamna El-Rufai ya kori Sakatarorin Ilimi 23 a Jihar...

Gwamna El-Rufai ya kori Sakatarorin Ilimi 23 a Jihar Kaduna

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Gwamna Nasir El-Rufa’I na jihar Kaduna ya kori Sakatarorin Ilimi na dukkanin Kananan Hukumomi 23 na jihar.

 

Mai ba gwamnan shawara na musamman kan harkokin yada labarai da sadarwa, Muyiwa Adekeye, wanda ya bayyana haka a cikin wata sanarwa a ranar Talata, ya kara da cewa Mista El-Rufai ya kuma sauke Janar Manaja na Hukumar Kula da Al’umma da Ci gaban Jama’a, CSDA.

Gwamna El-Rufai ya kori Sakatarorin Ilimi 23 a Jihar Kaduna

A cewar sanarwar, gwamnan ya ce anyi wannan sauye-sauyen ne da nufin sake karfafa shugabanci tare da zurfafa garambawul a bangaren ilimi a jihar ta Kaduna.

 

Sanarwar ta kara da cewa an nada Saude Amina-Atoyebi a matsayin mai rikon mukamin Janar Manajan CSDA.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Gwamna El-Rufai ya kori Sakatarorin Ilimi 23 a Jihar Kaduna) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 20:04:01

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you