Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Gwamna Ganduje na son a rika baiwa Kanawa ayyukan gwamnatin tarayya fiye da kowace jiha

Published

on

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa, ya kamata a rika baiwa Kanawa guraben aikin tarayya fiye da kowane jihohi.

 

Ya bayyana hakane inda yace dalili Shine Kano ta nunka wasu jihohin Najeriya yawan mutane sai 3 wasu sau 2.

 

Ya nemi ma’aikatar kula da raba daidai na ayyuka na kasa data karawa Kano kasonta.

 

Kano has a population triple or four times of some states, therefore, should be given a higher consideration in terms of employment.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Gwamna Ganduje na son a rika baiwa Kanawa ayyukan gwamnatin tarayya fiye da kowace jiha) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-08 09:26:38

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.