Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Gwamna Ganduje ya kaddamar da manyan babura, watau power bikes ga Karota, don tabbatar da cewa masu amafani da ababen hawa sun bi doka da oda a Jihar Kano

Published

on

Kwanan nan Gwamna Abdullahi Ganduje ya jawo cece-kuce a shafukan sada zumunta, idan aka ganshi a kan babur.

Gwamna Ganduje ya kaddamar da manyan babura, watau power bikes ga Karota, don tabbatar da cewa masu amafani da ababen hawa sun bi doka da oda a Jihar KanoGwamna Ganduje ya kaddamar da manyan babura, watau power bikes ga Karota, don tabbatar da cewa masu amafani da ababen hawa sun bi doka da oda a Jihar Kano

A lokacin da yake kaddamar da baburan da Hukumar Kula da Hanyoyi ta Kano (KAROTA) ta saya don kula da zirga-zirga, Ganduje ya hau daya daga cikin baburan.

Yayin kaddamar da su a ranar Lahadi, Ganduje ya ce za a yi amfani da su ne don tabbatar da cewa masu amfani da hanyoyi sun bi ka’idojin zirga-zirga.

Ya ce baburan za su bai wa ma’aikatan KAROTA damar motsawa cikin sauri don lura da zirga-zirga, gano masu karya doka da kuma zagaye cikin gari don kamo wadanda ke shigo da haramtattun kayayyaki zuwa jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[YARPP]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Gwamna Ganduje ya kaddamar da manyan babura, watau power bikes ga Karota, don tabbatar da cewa masu amafani da ababen hawa sun bi doka da oda a Jihar Kano) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-19 15:51:14

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.