LabaraiGwamna Ganduje ya kona kayan da aka kama Sun...

Gwamna Ganduje ya kona kayan da aka kama Sun lalace amma ana sayarwa

-

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci kona kayan da aka kama sun lalace amma ana sayar dasu.

An kuma kama wanda basu da inganci da kuma lalatasu. Hukumar kiyaye hakkin masu sayan kaya ta Jihar da KAROTA ne suka yi aikin kamen. Kuma an kona kaya ne a jiya, Lahadi kamar yanda Hadimin Gwamnan Abubakar Aminu Ibrahim ya bayyanar….. Duba Hotuna> Continue Reading>>> || Apply for NNPC/Agip Nigerian (NAE) 2021/2022 Post Graduate Scholarship Award Scheme.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you