Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

2021 Gwamna Ganduje ya sanya hannu kan kasafin kudin shekara...

Gwamna Ganduje ya sanya hannu kan kasafin kudin shekara mai zuwa

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu kan kasafin kudin shekarar 2021 wanda adadinsa ya kai Naira Biliyan 177.

 

Gwamnan ya sanya hannun ne yayin zaman majalisar zartarwar na jihar a yau Laraba.
Kasafin kudin na badi ta 2021 bai kai na shekarar da zamu yi ban kwana da ita ba ta 2020, kasancewar nakasun da annobar COVID-19 ta janyo.

Gwamna Ganduje ya sanya hannu kan kasafin kudin shekara mai zuwa

Kafin sanya hannun Gwamna Ganduje ya karbi rahoto daga hukumar lafiya a matakin farko kan shirin samar da lafiya tun daga tushe, don bunkasa bangaren a wani mataki na kyautatuwar harkar lafiya.

 

Gwamnatin kano tare da Hukumar lafiya a makatin faron na da burin samar da kananan asibitoci a kowace mazaba a jihar Kano.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Gwamna Ganduje ya sanya hannu kan kasafin kudin shekara mai zuwa) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 18:00:17

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you