LabaraiGwamna Ganduje ya tsawaita shekarun ritaya ga Malaman Jihar...

Gwamna Ganduje ya tsawaita shekarun ritaya ga Malaman Jihar Kano zuwa 65

-

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya ce, daga yanzu, firamare, sakandare, Kwaleji da kuma Jami’oi na jihar an tsawaita shekarun su na ritaya zuwa shekaru 65.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a daren bayar da lambar girmamawa ta watan Mayu 2021 wanda kungiyar kwadagon Najeriya (NLC) reshen jihar Kano ta shirya a ranar Asabar a Kano.

Ya kara da cewa; Tunda Gwamnatin Tarayya ta amince da hakan ga……Continue Reading>>>> | Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you