kano Gwamna Ganduje ya yabawa hukumar karbar korafe-korafe ta jihar...

Gwamna Ganduje ya yabawa hukumar karbar korafe-korafe ta jihar kano bisa kokarin da take na yaki da cin hanci da rashawa a jihar

-

Advertisements
Advertisements

Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar ita ce mafi karfi ta fuskar yaki da rashawa a kasar nan.

Ganduje ya tabbatar da hakan ne, a lokacin da ya ke, ya bawa ga kokarin da Hukumar Koke-Koke da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar ke yi wajan aiki babu sani babu sabu tare da tabbatar da adalci.

Hakan na kunshe ne ta cikin sanarwar da babban sakataran yada labarai na gwamanan Abba Anwar ya fitar a ranar talata.

Gwamna Ganduje da Mukarrabansa

Hakanan sanarwar ta bayyana cewa, Gwaman ganduje ya ce, Jami’an hukumar Karbar korafe-korafe na jihar sun samu gogewa ne daga hukumomin yaki da cin hanci da rashawa na kasa EFCC da sauran hukumin tsaro.

Advert

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you