Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Breaking News Gwamna Masari Ya Rattaba Hannu Kan Kasafin Kudin 2021

Gwamna Masari Ya Rattaba Hannu Kan Kasafin Kudin 2021

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, a ranar Laraba ya sanya hannu kan kasafin kudin 2021 zuwa doka, wanda ya kai naira biliyan 286.6.

Masari har wala yau ya jinjinawa ‘yan majalisar jihar bisa yadda suka yi saurin amincewa da kasafin kudin.

Ya tabbatarwa da al’ummar jihar Katsina cewa; gwamnatinsa za ta tabbata ta bunkasa walwalar jama’a, inda ya nemi goyon bayansu domin ci gaba jihar Katsina.

Read more at SOURCE: This post (Gwamna Masari Ya Rattaba Hannu Kan Kasafin Kudin 2021) firstly published at dimokuradiyya.com.ng on 2020-12-23 20:57:36

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you