Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Jihar Rivers Gwamna Wike ya bayar da Miliyan 500 tallafi ga...

Gwamna Wike ya bayar da Miliyan 500 tallafi ga wanda gobarar kasuwar Sokoto ta shafa

-

SPONSORED LINK

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayar da Miliyan 500 a matsayin tallafi dan sake gina Kasuwar Sokoto da aka yi gobara.

 

Kasa da awanni 24 da faruwar lamarin, Gwamna Wike ya kai ziyarar gani da Ido inda ya nuna kaduwa da ganin barnar da Gobarar ta yi.

Gwamna Wike ya bayar da Miliyan 500 tallafi ga wanda gobarar kasuwar Sokoto ta shafa

Kakakin Gwamnan jihar Sokoto, Malam Muhammad Bello ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar inda yace yayin da gwamnan ke zagayawa da gwamna Wike sun ga cewa Gobarar ta taba shaguna 16,000 wanda kuma yawanci sun lalace.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

CHECK OUT
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

Read more at SOURCE: This post (Gwamna Wike ya bayar da Miliyan 500 tallafi ga wanda gobarar kasuwar Sokoto ta shafa) firstly published at hutudole.com on 2021-01-20 20:16:59

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Zafafan Hotunan Tsohuwar Matar Adam A. Zango, Maryam Ab Yola da ta saki

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Gwamnatin Jihar Kano Ta Rufe makarantun kwana 10